Bidiyoyin Yadda Sojojin Isra'ila Suka Buɗe Wuta Kan Tawagar Jami'an Diflomasiyya 30 Da Ta Ƙunshi Jakadu Na Ƙasashen Turai Da Larabawa A Jenin.
Kamfanin dillancin labaran ƙasa da ƙasa na Ahl-Bait As -Abna-: sojojin Isra'ila ne sun buɗewa jami'an diflomasiyyar ƙasashen Turai da na larabawa su 30 a Jenin a yammacin gabar kogin Jordan.
Your Comment